fbpx
Monday, March 1
Shadow

Hotuna:Yanda aka ciro zobe da ya makale a mazakutar wani mutum da ya saka dan kara mata girma

Wani mutum ya saka Zobe a Mazakutarsa dan ya kara mata girma.

 

Saidai lamarin ya zo da gaddama inda zoben ya ki fita kuma ta kumbura ta yi suntum, Saida aka kaishi Asibiti, Likitoci suka zare Zoben.

 

Mutumin dai ya saka zobenne a matsayin shiri da yake yi na ranar Masoya ta valentine. Sai da aka yanka zoben da abin Yanka Karfe sannan aka cireshi. Da yake magana bayan cire masa zoben, Mutumin yace yayi tsammanin sai an yanke mazakutar tasa ko kuma watakila fashewa zata yi saboda yanda ta Kumbura.

 

“I was terrified that I would need my penis amputated. It had swollen so much that I thought it would burst.”

 

The injured man told medics that he had a date planned with a girlfriend and “just wanted to impress her”. He was, unsurprisingly, unable to go on the date.

 

Mutumin da kansa ne ya kira a kawo masa taimako bayan da ya ga cewa ba zai iya cire zoben ba. Yace sun yi zasu hadu da wata Budurwarsa ranar Masoyan shine yayi kokarin karawa Mazakutarsa girma dan ya burgeta.

 

Wanda suka je kai masa dauki sun bayyana cewa, yawanci yatsun mutanene ke makalewa a jikin zobe amma abin mamaki a wannan karin sai ga mazakuta ta makale.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *