fbpx
Monday, June 27
Shadow

Hotuna:Yanda aka wa barawon janareta dukan kawo wuka aka kuma mai tsirara

Wannan wani barawon Janareta ne da akawa dukan Kawo wuka a Yenagoa dake jihar Bayelsa.

 

An ganshi da janaretoci kuma dan gwangwan ne shine ake zargin satarsu yayi, bayan dukan da aka masa an kuma yi masa tsirara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An damke mutane hudu da ake zargin sun kashe tsohon dan sanda da wasu mutanu biyu a jihar Delta

Leave a Reply

Your email address will not be published.