Wannan wani ne da ake zargin barawon wayane da akawa dukan Kawo wuka a jihar Bayelsa.
Yayi satarne a Yenagoa ranar Litinin din data gabata.
Wanda akaiwa satar wayar dai ya kurma ihu inda jama’a suka durfafi barawon, da wanda suka zo satar tare ya ga an kama barawon sai shima ya tsere.

