Friday, May 29
Shadow

Hotuna:Yanda Gwamna Ganduje ya gundanar da sallar Juma’a a yau

Gwamnan jihar Kano,Dr. Abdullahi Umar Ganduje kenan a wadannan hotunan tare da mukarrabansa a yayin da yake gudanar da sallar Juma’a a masallacin fadar gwamnatin jihar.

Kano na daya daga cikin jihohin da aka gudanar da Sallar Juma’a a yau, bayan dage dokar hana zirga-zirga da gwamnatin jihar ta yi.

 

 

 

 

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *