Jikar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Amal Bello kenan da ta kammala karatun jami’a daga makarantar Nigerian Tulip International Colleges (NTIC).
Mahaifiyarta, Hajia Hadiza Bello da ‘yar uwarta, Halima Sheriff sun halarci wajan bikin kammala karatun.








