fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hotuna:Yanda Magidanci ya sare kan matarsa ya kaiwa ‘yansanda saboda zarcin cin Amana

Wani magidanci da ya kama matarsa na magana da makwabcinsu ya sare kan matar tasa ya kuma kaiwa ‘Yansanda.

 

Kinnar Yadav dan kimanin shekaru 40 ya dade yana zargin matarsa, Vimla da cin amanarsa. Lamarin ya farune a Baberu, Banda dake Uttar Pradesh.

Makwabta ne suka kyankyasawa Kinnar cewa wani makwabcinsa na lalata da matarsa,  shi kuma sai yake bibiyarta, a Ranar 9 ga watan October,  Juma’ar dsta gabata ne Kinnar ya ga matar tasa da Makwabcin nasu suna magana, aikuwa bai yi wata-wata ba zuciya ta kwasheshi ya afkawa makwabcin da hari inda ya sha da kyar.

 

Ya juya kan matar inda ya kasheta da kuma yanke mata kai ya kaiwa ‘yansanda. Ma’auratan na da ‘ya’ya 2 wanda suna gida a lokacin da wannan lamari ya faru.

 

Hukumomi sun ce nan gaba kadan za’a gurfanar dashi a Kotu.

 

A jealous husband allegedly cut his wife’s head off when he caught her talking to their neighbour in India.

 

Kinnar Yadav, 40, had long suspected his wife Vimla, 35, of being unfaithful to him, according to reports.

 

Some residents of Baberu, located in Banda region in India’s Uttar Pradesh, reportedly told Kinnar Yadav his wife Vimla was having an affair with Ravikant Yadav who lives in a house near the couple.

 

On Friday morning, October 9, Kinnar took a walk and returned home to find Vimla chatting with Rakivant.

 

According to police, Rakivant was looking to buy a buffalo and Vimla had been giving him tips when her husband came and saw them chatting.

 

Seeing the two of them together angered Kinnar so much that he grabbed an axe and attacked the Rakivant, injuring him before he fled the scene.

 

He then turned his attention to his wife, killing her and severing her head from her body.

 

The couple’s two sons, Bhagat and Prahlad, weren’t home at the time.

 

Officers say Kinnar took the head and walked almost 3km to the closest police station to turn himself in.

 

He reportedly stood inside the station holding the head for more than 15 minutes before senior police officers were alerted to his alarming presence.

 

Banda’s assistant superintendent of police Mahendra P Chauhan told local media: “The incident happened in Baberu town.

 

“Kinnar reached the police station around 8:30 am with the severed head.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.