fbpx
Friday, October 23
Shadow

Hotuna:Yanda Mata suka rika sayar da kwandon Tumatur Naira 50 a kasuwar Benue

Rahotanni daga jihar Benue na cewa An tursasawa mata manoma a jihar Benue suka rika sayar da Tumaturin da suka noma akan Naira 50 kowane kwando.

 

Mawallafin Jaridar Prime Newspaper,  Akuso Tor ne ya bayyana haka inda yace dillalai zasu je su yi ciniki da matan akan Naira 650 amma daga baya suka yi ganawa suka amince da saye akan 150.

 

Yace zasu tafi sai yamma ta yi su dawo su rika saye akan Naira 50 akan kowane Kwandi, kuma matan maimakon komawa gida da Tumaturin gara su sayar dashi a haka.

 

Yayi ikirarin cewa kuma gwamnati na cin tararsu Naira 20 akan kowane kwando. Yace wannan ba laifin gwamnati bane

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *