Wasu matasa a jihar Ogun sun wa wani jami’in kamfanin wutar Lantarki dukan tsiya bayan da ya kai musu Bill din wuta.
Lamarin dai ya dauki hankula musamman a shafukan sada zumunta inda da dama suka yi Allah wadai da hakan.
Wasu kuwa sun fadi cewar bashi ya kar zomon ba, Rataya Aka bashi.
