February 11, 2021 by hutudole Tauraruwar fina-finan Hausa, A’ishatulhumaira kenan a wadanan hotunan nata inda taje birnin Dubai na hadaddiyar Daular Larabawa tana shakatawa. An ganta a wasu hotunan nata ninqaya da Kifi, yayin da a wasu kuma aka ganta tana yawo akan keke cikin Sahara. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×