fbpx
Friday, October 23
Shadow

Hotuna:Yanda Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya jagoranci zikirin Juma’a a Landan

Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II Ya Jagoranci Zikirin Juma’a A Birnin Landan

 

Mai Martaba Muhammadu Sunusi II kenan a da’irar zikirin Juma’a a Zawiyyar Rumis Cafe dake birnin London a ƙasar Ingila.

Allah ya karawa Muhammadu Sunusi lafiya da daukaka ya saka masa da alkairi. Amin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *