Hukumar ‘yansandan jihar Kaduna ta bayyana cewa, ta kama ‘yan Bindigar da suka sace daliban jami’ar Greenfield dake Kaduna.
Ta bayyana ‘yan Bindigar da makamansu.