Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tafi kasar Portugal a jiya inda kuma a yau mataimakinsa, Farfesa Yemi Osinbajo ke jagorantar zaman majalisar zartaswa da aka saba yi duk ranar Laraba.
Vice President @ProfOsinbajo presides over the Federal Executive Council (FEC) Meeting at the Statehouse, Abuja. #AsoVillaToday pic.twitter.com/BkLvmjPG08
— Government of Nigeria (@NigeriaGov) June 29, 2022

