fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Hujjoji sun tabbatar da China ta yi wa Musulmai kisan ƙare dangi’

Lauyoyin Birtaniya da ke tantance irin cin zarafin da aka yi wa al’ummar Uighur tsiraru sun ce hujjoji sun nuna cewa gwamnatin China ta aikata kisan ƙare dangi.

Ƙungiyoyin al’ummar Uighur da na kare haƙƙin bil adama ne suka buƙaci Lauyoyin da ke birnin London su tantance shaidar da ake da ita.

Sun ce yadda ake azabtar da al’ummar Uighur a yankin Xinjiang da matakan da ke hana mata haihuwa na iya zama kisan ƙare dangi.

Lauyoyin sun kuma ce sa hannun shugaba Xi Jinping a lamarin na nufin za a iya shigar da ƙara a kansa.

Karanta wannan  Da Duminsa: A karshe an saki Gwamna Dariye da Nyame bayan afuwar da shugaba Buhari ya musu

Ofishin jakadancin China a birnin London ya ce ƙarya ce aka ƙirƙira.

BBChausa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.