fbpx
Friday, August 12
Shadow

Hukuma tayi wuff da barayin ragunan Sallah a jihar Ogun

Hukumar ‘yan sanda ta kama barayin ragunan Salla guda biyu Adetunji Alagbe da Opeyemi Ogunlokun a jihar Ogon bayan sun saci ragon Sadik Abolore.

Adetunji da Opeyemi sun afka gidan da misalin karfe uku na dare inda suka tafi da ragon.

Kuma Sadik ya sanar da hukumar cewa yaga lokacin da suke kokarin saka ragon a motarsu ta Mazda.

Mai magana da yawun hukumar jihar, Abimbola Oyeyemi ya bayyan cewa za a maka su a kotu da zarar an kammala bincike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun sako mutane shida hadda yaro dan shekara guda cikin fasinjojin jirgin kasa bayan Sheik Gumi ya masu wa'azi

Leave a Reply

Your email address will not be published.