Hukumar EFCC Ta Tura Wani Dattijo Zuwa Gidan Yari Saboda Ya Sarrafa Kwandala Da Ficika Zuwa Kayan Ado
Hukumar EFCC ta kama wani dattijo mai suna Ibrahim Musa Dabai da laifin sarrafa Kwandala da Ficika zuwa kayan ado, kuma tuni kotu ta same shi da laifi bayan da hukumar ta gurfanar da shi a gabanta.
Abin da ya aikata ya ci karo Dokokin ƙasa da suka haramta tozarta kuɗin Nijeriya.
Daga Imam Aliyu Indabawa