Hukumar dake yaki akan lukume kudin gwamnati ta EFCC ta fara gudanar da bincike akan gwamnan jihar zamfara, Bello Matawalle.
Inda hukumar ta bayyana cewa tana zarginsa ne da laifin lunkume kudin gwamnati.
A karhe ta kara da cewa ta fara gudanar da bincike akansa domin ta zarge shi da yin amfani da kudin gwamnati wurin sayen gidajen biliyoyin naira a babban birnin tarayya Abuja.