fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Hukumar ICPC ta kwace kudaden kasar waje da motocin alfarma a hannun tsohon shugaban soji, janar Burtai wanda farashinsu ya wuce naira biliyan guda

Hukumar ICPC dake yaki akan masu satar kudin gwamnati da kuma cin hanci da rashawa ta kai samami gidan tsohon shugaban Sojin Najeriya.

Inda hukumar ta kwace motocin alfarma a hannun sa hadda kudaden kasar waje, motocin sun hada da sabuwar motar Benz ta shekara 2022 da G Wagon mai amfani da sautin murya.

Tare da kuma sabuwar motar kamfanin BMW, kayayyakin data kwace a hannunsa sunfi karfin naira biliyan daya kuma ana tunanin kudin da aka bayar ne don yakar Boko Haram.

Karanta wannan  Asiwaju Bola Ahmad Tinubu yace zai cigaba daga inda shugaba Buhari ya tsaya idan ya lashe zabe

Sahara reporters ne suka ruwaito wannan labarin inda suka kara da cewa hukumar ta kama wani mutun da kayayyaki na sama da biliyan daya shima yace duk da janar Burtai ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.