fbpx
Saturday, September 19
Shadow

Hukumar INEC ta bayyana Shirinta Na gudanar da Zabe A jihar Edo

Kayayyakin aikin gudanar zaben gwamna a jihar Edo tuni sun isa Babban Bankin Kasa CBN reshan jihar Edo.

Wannan na zuwa ne, yayin da hukumar zabe mai zaman kanata wato INEC ta bayyana cewa, A shirye take don gudanar da zaben jihar kamar yadda a ka tsara.

 

Shugaban masu wayar da kan masu zabe Timidi Wariowe shine ya bada wannan tabbacin a ranar Asabar.

 

Inda ya tabbatar da hakan ga manema labarai cewa, kayayyakin gudanar da zaben gwamnan jihar Edo wanda zai gudana a ranar Asabar sun isa CBN.

Ana sa ran zaben gwaman zai gudana ne a karshan makonnan kamar yadda rahotanni suka bayyana.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *