fbpx
Monday, August 15
Shadow

Hukumar jiragen sama ta NCAA ta dakatar da kamfanin jirgin sama da Dama Airlines

Hukumar jiragen sama ta NCAA ta dalatar da kamfanin Dana Aiflines daga gudanar da aiki bisa sashen dokar su na shekarar 2015.

Shugaban Hukumar kaftin Musa Nuhu ne ya bayyana hakan inda yace an dakatar dasu ne domin akwai ‘yan matsalolin dangane da kamfanin.

Kuma rayukan al’umma ka iya zama cikin hadari kan hakan domin ya kamata ace shi jirgin sama ana lura dashi sosai kusan fiye da komai.

Shima kamfanin jirgin saman na Dana Airlines sun bayar da hakuri wa abokan kasuwanci da fasinjoji,

Karanta wannan  Luyan Nnamdi Kanu ya zargi gwamnatin Buhari da baiwa 'yan bindiga kulawa ta musamman amma tana tauye hakkin talakawa

Inda sukace kwanan nan zasu dawo su cigaba da aiki kuma zasu jajirce sosai fiye da yadda suke a baya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.