fbpx
Friday, December 2
Shadow

Hukumar kwastam karkashin Hamid Ali tayi abinda ba’a taba yiba: ta samar da kudin shiga sama da yawan wanda ake tsamminta da samarwa a shekara

Hukumar kwastam ta Najeriya karkashin jagoranshin shugabanta, Hamid Ali tayi abinda ba’a taba yi ba a tarihin Najeriya, abinda ake tsammanin hukumar zata samar na kudin shiga a wannan shekarar shine kimanin sama da biliyan dari bakwai, amma bin mamaki sai gashi kamin shekarar ta kare sun samar da fiye da wannan kudin da ake tsammanin zasu samar, kimanin sama da naira tiriliyan daya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Shugaban hukumar Hamid Ali nata shan yabo a gurin ‘yan Najeriya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  YANZU-YANZU: Gobara Ta Tashi A Dakin Kwanan Dalibai A Jami'ar Dan Fodiyo Dake Sokoto

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *