Cibiyar dakile yaduwar Cututtuka ta Najeriya ta sanar da sabbin masu dauke da cutar COVID19 guda 64, Wanda yanzu keda adadin mutum 1337.
Cibiyar ta sanar da hakan ne a ranar Litinin akan ta shafinta da misalin , karfe 11:20 na daren 27 ga Afrilu.
Jihohin da abin ya shafa sune
34-Legas
15-FCT
11-Borno
2-Taraba
2-Gombe
https://twitter.com/NCDCgov/status/1254902446062739458?s=20
An sallami mutum 255 tare da mutuwar mutum 40.