fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Hukumar NDLEA ta kama kamfanunuwan dake sarrafa gurbatattun magunguna a jihar Legas da Anambra

Hukumar dake yaki akan masu safarar miyagun kwayoyi da kuma magungunan bogi ta NDLEA, ta kama kamfanunuwan dake sarrafa magungunan bogi a Najeriya.

Ta kamasu kamfanunuwan ne a Lekki dake jihar Legas, sai kuma dayan kamfanin dake Awka a kudancin jihar Adamawa.

Shugaban hukumar janar Muhammad Buba Marwa ne a bayyanawa menama labarai hakan a yau talata a babban birnin tarayya Abuja.

Inda yace hatta ma’aikatansu duk sun kama, kuma sunan mai kamfanin Legas Chris Emeka Nzewi sai kuma Paul Ozoemenam mai kamfanin Anambra.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Wata sabuwar annoba ta sake barkewa a kasar Chana

Leave a Reply

Your email address will not be published.