fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hukumar NDLEA ta kama matasa 200 yayin da suke gudanar da bikin shan wiwi a jihar Abuja

Hukumar dake yaki akan safarar miyagun kwayoyi ta NDLEA ta kama matasa 200 a jihar Abuja yayin da suke gudanar da bikin shan wiwi.

Kungiyar mashaya ta mata ce ta hada bikin a Asokoro dake Abuja a daren ranar talata.

Inda mai magana da yawun hukumar NDLEA Femi Babafemi ya bayyana cewa mutane 200 suka kama hadda yara mata guda uku.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An kama mutane uku da laifin fyade da tilastawa wata yarinya 'yar shekara 15 shiga kungiyar asiri

Leave a Reply

Your email address will not be published.