fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Hukumar NDLEA ta kama ‘yan siyasar dake safarar kwaya a Najeriya

Shugaban hukumar NDLEA, Buba Marwa ya bayyana cewa sun kama wasu ‘yan siyasar Najeriya dake safarar kwaya.

Marwa ya bayyana hakan ne yayin dayake ganawa da manema labarai na Channels, inda yace masu baji dadi ba da aka ki karfafa masu gwiwa su yiwa duk ‘yan siyasa gwajin kwaya ba.

Kuma yace yana alfahari da gwamnatin jihar Kano sosai domin tana tantance gabadaya ‘yan siyasarta kuma hadda gwajin shan kwaya take masu.

Marwa ya bayyana cewaa cikin ‘yan siyasar da suka kama hadda wa’yanda kw kan karagar mulki kuma sun kai daya cikinsu gidan yari a jihar Legas bayan an kama shi da kwaya mai nauyin kilo guda.

Karanta wannan  Rundunnar sojin Najeriya ta kaiwa 'yan Boko Haram hari ta kama masu kai masu abinci

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.