fbpx
Saturday, December 3
Shadow

Hukumar NYSC ta tilastawa masu bautar kasa yin gwajin cutar Covid-19 a jihar Kogi

Hukumar yan bautar kasa ta NYSC ta tilastawa matasa biyu yin gwajin cutar sarkewar numfashi kafin a basu damar shiga sansanin gudanar da atisayin dake jihar Kogi.

Inda mai lura da masu bautar kasar ta jihar Mofoluwasho Williams ta bayyanawa manema labarai cewa dole ne kowa yayi gwajin kafin a bashi damar shiga sansanin, hadda shuwagabanni da masu kawo ziyara.

Shuaibu Ibrahim, wanda ya kasance darekta kuma janar na yan bautar kasar shima ya goyi bayan hakan, inda yace ya kamata subi wannan dokar kuma ayi masu rigakafin cutar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *