fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Hukumar soji ta binne sojan da wasu manyan sojoji suka kashe ta hanyar horo me tsanani

Hukumar sojin Najeriya ta binne Lance Corporal Benjamin Collins wanda wasu manyan sojoji suka kashe ta hanyar Horo.

 

Manyan sojojin 3 sune Majo Akeem Oseni da Ogbemudia Osawe da kuma 2nd Lieutenant Nuhu Dogari wanda tuni aka yanke musu hukuncin daurin shekaru 10 a gidan canja hali.

An dai binne Banjamin da karramawar soji sannan kuma danginsa sun halarci binnewar da aka masa a makabartar sojoji dake Kubwa.

 

An dai kulle Benjaminne tsawon shekaru 2 saboda zuwa gida ganin Mahaifiyarsa da bata da lafiya ba tare da izini ba.

Karanta wannan  Da Duminsa: A karshe an saki Gwamna Dariye da Nyame bayan afuwar da shugaba Buhari ya musu

 

Saidai sojojin 3 sun fitar dashi inda suka kaishi can gefe suka kasheshi sannan suka yi karyar cewa wai ya gudu ne amma daga baya an gano gawarsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.