fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Hukumar sojin Najariya ta fitar da sunayen sabbin kuratan data dauka aiki

Hukumar sojojin Najariya ta fitar da sunayen sabbin kuratan data dauka aiki.

Ta kuma bayar da link din da za’a bi dan duba sunayen.

Tace zata fara tantancewa daga ranar 28 ga watan Yuni zuwa 11 ga watan Yuli.

PUBLIC ANNOUNCEMENT

The Nigerian Army wishes to inform the general public & all applicants that applied for 83 Regular Recruits Intake 2022 for Non-Tradesmen & Women to visit the Nigerian Army Recruitment Portal https://t.co/KSbQYOAor5 to check the list of shortlisted candidates

Karanta wannan  Takaitaccen Tarihin Masanin Tafsirin Kur’ani Sheik Dahiru Bauchi, Bayan Cikarsa Shekaru 95 Da Haihuwa

PUBLIC ANNOUNCEMENT

The Nigerian Army wishes to inform the general public & all applicants that applied for 83 Regular Recruits Intake 2022 for Non-Tradesmen & Women to visit the Nigerian Army Recruitment Portal https://t.co/KSbQYOAor5 to check the list of shortlisted candidates

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.