fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Hukumar sojin sama ta sanar da kama sojojin da suka ci zarafin mutane a Osun

Hukumar sojin sama ta sanar da kama jami’anta da aka gani a wani bidiyobda ya watsu sosai a shafukan sada zumunta suna cin zarafin wasu matasa.

 

An bayyana cewa lamarin ya farune a Ilesha, Jihar Osun.

Sanarwar hukumar sojin ta bayyana cewa, ana kan binciken sojojin kuma idan an kammala za’a dauki matakin da ya dace akansu.

 

Hukumar tace wannan abin da aka ga sojojij sun yi ba abinda aka koya musu kenan ba, saboda duk wani da ake zargi to ana kallonshi a matsayin wanda bashi da laifi har dai idan kotu ta tabbatar masa da laifin.

Leave a Reply

Your email address will not be published.