fbpx
Friday, August 12
Shadow

Hukumar ‘yan sanda ta ceto dalibar jami’ar jihar Cross Rivers da aka yi garkuwa da ita a wannan makon

Hukumar ‘yan sanda tayi nasarar ceto dalibar jami’ar Artbur Javis, Josephine wanda ‘ya bindiga sukayi garkuwa dashi ranar talata.

‘Yan sanda sun cetl shine ranar alhamis da daddare inda suka aika wasu daga cikin ‘yan bindigar barzahu sannan kuma kama wani guda.

A ranar talata ne ‘yan bindigar sukayi garkuwa da dalibar bayan da suka kai hari makarantar suka bude mas wuta, inda har suka jiwa wasu dalibani rauni.

Kuma ita dalibar da suka cewa tana asibiti an kwamtar da ita domin likitoci su duba kafiyarta.

Leave a Reply

Your email address will not be published.