fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Hukumar ‘yan sanda ta ceto yara guda hamsin da akayi garkuwa dasu aka boye a cikin cocin jihar Ondo

Hukumar ‘yan sandan Najeriya sun ceto yara guda hamsin da aka boye cikin wata coci dake jihar Ondo.

A ranar juma’a ne hukumar ta ceto yaran wanda aka boye su a gidan kasa dake cocin a yankin Valentino.

Kuma hukumar ta kara da cewa garkuwa cocin tayi da yaran tana safararsu.

Saboda haka ta kama babban faston cocin tare da wasu manyan membobinta kuma tana cigaba da gudanar da bincike kan lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Allahu Akbar: Daya daga cikin mahajjatan Kano ya rasu anyi masa janaza a Masjidil Haram

Leave a Reply

Your email address will not be published.