Hukumar ‘yan sanda ta damke shugaban ‘yan ta’addan Boko Haram a jihar Osun jiya ranar 31 ga watan Yuli.
Dan ta’addan yaje jihar ne don leken asiri ta yadda zasu kai masu hari wanda anan me dubunsa ta cika hukuma suka kama shi.
Kuma hukumar tayi nasarar kama shine bayan ta samu labari cewa dan Boko Haram ne, sannan takas ta kano yayi daga jihar Katsina zuwa jihar ta Osun don leken.