fbpx
Monday, August 15
Shadow

Hukumar ‘yan sanda ta damke wani mazaunin jihar Imo daya toya mazaunan mai aikinsa ‘yar shekara 12, ji laifin laifin data yi masa

Hukumar ‘yan sanda ta damke wani mazaunin jihar Imo, Uzoma Egbema bayan toya mazaunan ‘yar aikinsa, Chimkamso Ekeocha saboda ta tuka keken yaransa.

Hukumar tare da masu hakkin bil’adama ne suka kama shi kuma an garkame shi a ofishin ‘yan sanda dake Owerre.

Inda mai magana da yawun hukumar na jihar, Abattam ya bayyana cewa zasu mika shi hannun hukumar dake lura da masu aikata miyagun ayyuka irin nasa don a yanke masa hukunci.

Yayin da ya kara da cewa ita kuma yarinyar tana asibiti an kwantar da ita.

Leave a Reply

Your email address will not be published.