fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Hukumar ‘yan sanda ta damke wata mata ‘yar jihar Legas data sace jinjiri dan kwanaki uku

Hukumar ‘yan sanda a jihar Legas ta damke wata mata yar shekara 23 data sace jinjiri dan kwanaki uku da haihuwa.

Matar ta sace jinjirin ne mako guda bayan ita tayi barin nata, inda tace dama tayi niyyar maye gurbin nata dashi ne.

Mai magana da yawun hukumar ‘yan sandan jihar Legas Adewale ne ya bayyanawa manema labarai hakan ranar talata.

Inda yace zasu maka a kotu bayan sun kammala bincike akan lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundumar sojin sama sun hallaka shugaban 'yan ta'addan Boko Haram da tawagarsa a jihar Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published.