fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Hukumar ‘yan sanda ta damke ‘yan kungiyar asirin da suka kashe abokin hamayyarsu suka cire kansa suka buga wasan tamola dashi

Hukumar ‘yan sandan Najeriya ta jihar Anambra ta damke ‘yan kungiyar asirin da suka kashe wani abokin adawarsu suka cire masa kai suka buga kwallo da shi.

Wannan lamarin ya faru ne a watan Satumba na shekarar 2021 a wani gidan da ake kyautata zaton na daliban jami’ar Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu ne.

Kuma labarin ya kara da cewa mutanen da suka kashe shi sun fito dashi ne a motarsa kafin suka harbe shi ya mutu, sananan kuka suka buga kwallo da kan nasa.

Karanta wannan  'Yan bindiga sunyi garkuwa da sarkin gargajiya tare da jigon APC a da wasu mutane a jihar Ondl

Matasa biyu ne hukumar ta kama wato Chisom Okafor da kuma Ikechukwu Chinweze, yayin da wasu al’ummar jihar suka bayyana cewa tabbas sune suka kashe su suka buga wasan tamola da kansa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.