fbpx
Monday, August 15
Shadow

Hukumar ‘yan sanda ta fara bincike akan insfeton daya dirkawa ‘yar dan uwansa ciki

Hukumar ‘yan sandan Najeriya na jihar Nasarawa ta fara gudanar da bincike akan jami’inta daya dirkawa ‘yar dan uwansa ciki.

Kwamishinar mata ta jihar Rabi’atu Addra ce ta bayyana cewa insfeton ne ya dirkawa yarinyar ciki wadda yake riko a gidansa.

Saboda haka tana neman hukumar ta hukunta shi kan wannan ta’asar daya aikata domin ba su daya yayi lalata da yarinyar ba.

Kuma bayan samun wannan labarin kwamishinan hukumar na jihar, CP Adesina Soyemi ya bayar da umurni a kamo shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.