fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Hukumar yan sanda ta fara gudanar da bincike akan Ronaldo bayan ya fasa wayar wani masoyin Everton

A jiya Cristiano Ronaldo ya fasa wayar wani masoyin kungiyar Everton bayan ta basu kashe daci daya mai ban haushi a gasar Firimiya.

Tauraron dan wasan ya bayar da hakuri akan fasa wayar daya yi, wanda hakan yasa yake ta shan suka kafafen sada zumunta.

Kuma yanzu hukumar yan sanda ta fara gudanar da bincike akan lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Ko kun san nawa duk tawagar da ke gasar kofin duniya ta Qatar za ta samu? Ji bayani dalla-dalla

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *