Mai magana da yawun yan sanda ta jihar Abuja, DSP Josephine Adeh, ta bayyana cewa an saka jam’an yan sanda guda 2,336 a jihar domin a gudanar da bikin Easter cikin limana.
Tace kwamishinan yan sanda na jihar Abuja Babaji Sunday yayi kira ga al’ummar kirista dasu bi doka wurin gudanar da bikin Easter.
A karshe dai tace an saka jami’an tsaron ne a wuraren bauta da kuma wuraren nishadi domin a gudanar na bikin na Easter cikin limana.