fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Hukumar ‘yan sanda ta kama fasto da yaronsa a Abuja bisa zargin kashe wata mata da suka jefar da gawarta a bola

Hukumar ‘yan sanda ta kama wani fasro tare da yaronsa bisa zargin kashe wata mata wacce suka jefar da gawarta a bola a Kubwa dake babban birnin tarayya Abuja.

Direban adaidaita sahu ne ya kai karan nasu domin shine ya kaisu bolar inda suka yi masa karyar cewa shara ce zasu zubar a buhu.

Kuma ya kaisu karan nasu ne bayan wani baban bola yaje neman karafuna a bolar yaga matar a cikin buhun, wanda hakan yasa ya jawo hankulan al’umma har ta kaiga direban adaidaita sahun ya samu labarin.

Karanta wannan  Dan Shekara 51 Ya Soma Tattaki Daga Jihar Bauchi Zuwa Lagos Domin Taya Tinubu Murnar Lashe Zaben Fidda Gwani

in ya hanzarta ya kai karan wurin hukuma suka kama faston a yaronsa kuma suka fadada bincike kafin suka rufe cocinsa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.