fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Hukumar ‘yan sanda ta kama malamar asibiti ta bogi data karbi haihuwar wata mata ta kashe yaronta kuma ta yanke mata mahaifa

Hukumar ‘yan sanda tayi nasarar damke malamar asibiti ta bogi, Mrs Ebi Igho wacce ta karbi haihuwar wata mata Vivian tayi sanadaiyar mutuwar jaririnta.

Kuma bayan nan matar da zubar da jinin sosai domin ta yanka ta wanda hakan yasa tayi asarar mahaifarta da aka kaita asibiti.

Malamar asibitin ta bogi ce domin bata da takaddun shaidar cewa tayi karatu a wata makarantar kiwon lafiya.

Kuma a halin yanzu tana hannun hukumar ‘yan sanda ana cigab da gudanar da bincike akan lamarin.

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya nada Aliko Dangote a matsayin shugaban sabuwar kungiyar da zata kawo karshen cutar Malaria a Najeriya

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.