fbpx
Monday, August 15
Shadow

Hukumar yan sanda ta kama mutumin daya yi garkuwa da budurwarsa da bindigar roba ya amsa naira miliyan biyu

Hukumar yan sanda sun kama wani saurayi dan shekara 30 Uchenna Daniels a jihar Legas bayan yayi garkuwa da wata budurwa Hannatu Kabri.

Inda yayi garkuwa da ita a Kaduna kafin ya tsere Legas inda aka kamashi. Kuma ya bayyana cewa saurayin budurwar ne mai suna Ahmad da wani Bilya suka sa shi yayi garkuwa da ita.

Kuma ya karbi kudin fansa naira miliyan biyu, inda yayi amfani da bindigar roba wurin yin garkuwa da budurwar a cewar mai magana da yawun hukumar yan sanda na jihar Legas, SP Benjamin Hudeyin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.