Hukumar ‘yan sandab Najeriya ta damke wani kasurgumin ‘dan ta’addan daya tsere a harin da aka kaiwa gidan Kurkiku na Kuje.
Kamal Abubakar ‘dan shekara 33 ya shiga hannun hukumar ‘yan sanda ne a jihar Katsina ranar alhamis.
Kuka hukumar tayi nasarar kama shinw a karamar hukumar Danmusa bayan ta samu labari akansa.