fbpx
Friday, July 1
Shadow

Hukumar ‘yan sanda ta kama ‘yan ta’adda 87 wanda ake zargin ‘yan Boko Haram ne

Hukumar ‘yan sanda ta garkeme ‘yan ta’adda 87 da aka kama a Arewa masu gabashin kasad nan kuma ana zargin ‘yan Boko Haram ne.

An kama sune a jihar Maiduguri, Adamawa da kuma Taraba da bindigu a hannunsu yayin ake zarginsu da aikata manyan kaifuka hadda kona shanaye.

Kuma hukumar ‘yan sanda ta bayyana cewa har yanzu tana cigaba da gudamar da bincike akan su.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mun fara kare kanmu da kanmu domin gwamnati ta gaza kuma manoma sun gaji da biyan miliyoyin haraji ga 'yan bindiga, cewar shugaban Birnin Gwari a Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.