Hukumar ‘yan sanda ta jihar Cross Rivers tayi tsokai akan labrin bogi dake yawo a kafafen sada zumunta cewa ‘yan ta’addan Amazonina Militant sun kashe mutane 20 a jihar.
Inda hukuamr tace wannan labaran bogi ne kuma karya ne cewa ‘yan ta’adan kasar Kamaru sun mamaye jihar sun kashe mutane.
Hukunar ta kara da cewa ya kamata masu yada labarai su rika tantance labararukansu sodai kafin su watsa shi a kafar sada zumunta.