fbpx
Monday, June 27
Shadow

Hukumar ‘yan sanda ta ragewa jami’inta maysayi saboda yayi rawa a wani bideyo yana goyon bayan ‘yan kungiyar asiri

Hukumar ‘yan sandan Najeriya ta bayyana cewa zata ragewa Mathew Isaac matsayi saboda yayi rawa a wani bideyo yana goyon bayan ‘yan kungiyar asiri.

Mai magana a yawun ‘yan sanda Olumuyiwa Adejobi ne ya bayyana wannan hukunci da aka yankewa Mathew, inda yace dan sandan yana aiki ne a jihar Ebonyi.

Adejobi yace za’a ragewa Mathew matsayi ne daga kopur zuwa kwastabl domin ya gane cewa abinda ya aikata babban laifi ne a matsayin shi na jami’in dan sanda.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Dalilin dayasa muka ki sakin Dariye da Nyame duk da shugaba Buhari ya yaf masu laifukansu">>Gidan gyara hali

Leave a Reply

Your email address will not be published.