fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Hukumar ‘yan sandan Amurka ta damke budurwar data kashe saurayinta dan Najeriya

Hukumar ‘yan sandan kasar Amurka ta damke wata Courtney Clenney bayan ta kashe saurayinta dan Najeriya, Christian Obumseli.

Hukumar ‘yan sandan ta damke ta ne a Hawaii ranar laraba kan wannan lafin na kisan data aikata a cewar rahotanni.

Kuma ta aikata wannan aika aikar ne a watan Afrilu na wannan shekarar a gidansu dake Miami Herald bayan sun samu sabani a tsakaninsu.

Lauyanta Frank Prieto ya bayyana cewa wannan shine karo na biyu da zata fuskanci shari’a akan kisan kai kuma zai yi iya bakin kokarinsa domin ya kare ta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.