Hukumar ‘yan sandan Najerna na jihar Kaduna sunyi nasarar damke kasurgumin dan ta’adannan daya tsere a gidan kurkuku na Kuje.
Mai magan da yawun hukumar, Muhammad Jalinge ne ya bayyana hakan inda yace sun kama Shuaibu ne a Kaduna yana kokarin tserewa Kano.
Kuma bisa binciken da suka gudanar akan sane suka gane cewa yana daya daga cikin masu laifin da suka tsere a harin da aka kaiwa gidan yarin dake babban birnin tarayya.