fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Hukumar ‘yan sandan Landan ta gargadi masu kiwo dabbobi bayan ta fasa gilashin motar Hyaundai mai farashin miliyan goma ta ceto karen da aka bari a ciki yana shan zafi cikin kadaici

Hukumar ‘yan sandan Landan ta fasa gilashin wata mota ta ceto wani kare da aka bari a ciki yana shan zafi cikin kadaici.

Kuma hukunar tace karnuka uku tace a yau din kuma motar data fasa yuro 25,000 ake sayar da ita wanda yayi daidai da naira miliyan 10,623,128.

Sanna ta gargadi masu kiwon dabbobi dasu kula su daina barin karnukansu a mota a kulle suna shan zafi cikin kadaici.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sanata Ndume yace rayuwa a Maiduguri tafi kwanciyar hankali akan Abuja saboda matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published.