fbpx
Monday, June 27
Shadow

Hukumar ‘yansandan jihar Kano tace Tukunyar Gas ce ta fashe ba Bam ba

Hukumar ‘yansandan jihar Kano ta bayyana cewa, Tukunyar Gas ce ta fashe ba Bomb ba.

 

Saidai har yanzu tana ci gaba da bincike kan lamarin inda tace a kwantar da hankula.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Tsoron Allah ne yasa na mayar da kudin dana tsinta">>Dan sandan daya tsinci daloli a sansanin alhazai

Leave a Reply

Your email address will not be published.