fbpx
Monday, August 8
Shadow

Hukumar ‘yansandan Najeriya ta ki amincewa da ajiye aikin da wasu ‘yansanda ke son yi

Rahotanni sun bayyana cewa hukumar ‘yansansan Najeriya ta ki amincewa da takardun ajiye aiki da ‘yansanda suka so yi, bayan zanga-zangar SARS data faru.

 

Wani babban dansanda ya gayawa Guardian cewa akwai ‘yansanda da dama da suka so ajiye aiki saboda abin kunyar da ya faru na kona musu Ofisoshinsu amma hukumar ‘yansandan ta ki amincewa da abinda suke nema.

 

Dansandan ya bayyana cewa da yawa abokan aikinsa gwiwarsu ta yi sanyo, idan ‘yan Najeriya basa son ganin ‘yansanda su gaya musu sai a daina aiki dan suma ‘yan Najeriya ne.

 

Shugaban ‘yansandan Najeriya, IGP Muhammad Adamu a ziyarar da ya kai Legas inda nan ne zanga-zangar SARS da kone-konen suka fi yawa ya nemi ‘yansandan su manta da avinda ya faru su koma bakin aiki saboda kishin kasa.

Karanta wannan  Tinubu ne mai gidan shugaban 'yan ta'addan Boko Harram, wato Kashim Shettima, cewar Dr. Ugo Kelechi

anger of policemen. We are very angry. Many of my colleagues tendered their resignation, but they are not accepting it. The morale is terribly low. Our officers were dehumanised. Some were killed. Many of us don’t have offices anymore. Nigerians should ask us to go if they don’t need police anymore. Are we not also Nigerians? Why should we be treated like animals?” 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.