fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Hukumar zabe ta bayyana cewa zata fara raba katin zabw nan da watan Oktoba zuwa Nuwamba

Hukumar zabe mai zaman kanta, wato INEC ta bayyaba cew zata fara rabawa mutane katin zaben da sukayi rigista a watan Oktoba zuwa Nuwamba.

Kwamishin hukumar dake magana da yawunta Fetus Okoye ne ya bayyana hakan yayin da ake kammala yiwa al’ummar Anambra rigistar katin zaben a yau ranar asabar.

Inda yace mutanen da sukayi rigista daga watan Janairu zuwa Yuni za a basu nasu a watan Oktoba, sai kuma sauran mutanen da sukayi a watan Yuli za a basu nasu a watan Nuwanba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari yace a lahire ne kadai babu matsar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published.